Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet
audio
audioduration (s)
0.84
13.4
speaker_id
stringclasses
103 values
transcript
stringlengths
9
143
language
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
2 values
age_bracket
stringclasses
1 value
duration
float32
0.84
13.4
snr
float32
0
0
phase
stringclasses
2 values
U07V5
Nafi son soyayyar nama a kan gasashe.
hausa
male
4.44
0
phase 2
F624Z
Zabuwa tana daga cikin taurarin tatsuniya.
hausa
male
3
0
phase 2
4YDBJ
Na iso filin jirgin saman yanzu.
hausa
male
4.14
0
phase 1
FDAX0
Likitan ya ba kuturun gado a asibitin.
hausa
male
2.46
0
phase 2
UT6UX
Dole in ciwon ki ya warke in dai kina kula dashi
hausa
male
3.3
0
phase 2
WZ1SO
Guba ma tana kashewa.
hausa
female
2.46
0
phase 2
6N67R
Daddawa yana cikin sinadaran yin miyar kuka.
hausa
female
3.9
0
phase 2
V56PD
Muna amfani da wayoyi don aika saƙonnin rubutu da kuma yin kira.
hausa
female
4.5
0
phase 2
UVQVI
idan an yiwa yara kaciya ana yi musu sabon dinki
hausa
female
4.08
0
phase 2
0S58T
Kar ka shiga kowacce ƙungiya a makaranta!
hausa
male
3.3
0
phase 2
08F8Q
An kawo kayan a baro.
hausa
male
1.86
0
phase 2
QZS7J
Ƙila yazo jiya
hausa
female
1.26
0
phase 2
BDJ65
Ɗaliban zasu kai ziyara gidan jaridar, gobe. be
hausa
female
3.36
0
phase 2
KKFFH
Manniru yana haƙin zinare.
hausa
male
2.4
0
phase 2
AQ87U
Kin siya bakin alabo daga mama fut din?
hausa
male
3.84
0
phase 2
V56PD
akwai ɗakin gwaji
hausa
female
1.14
0
phase 2
U07V5
Ɗan shayeshaye ne sama da shekara goma yanzu.
hausa
male
4.14
0
phase 2
JPKQ0
Ka kara kusa à wancan gefen.
hausa
male
1.68
0
phase 2
PJ07Y
Katsina ta samu kari da daukaka daga taliyar kasashen waje irin su taliyar Supreme
hausa
female
8.16
0
phase 2
PJ07Y
Zan buƙaci gogewa don goge kuskurena.
hausa
female
3.66
0
phase 2
RS1BF
Kwai nawa gonarsa take samarwa a shekara?
hausa
female
2.58
0
phase 2
3X574
Zaka iya cire kusar nan dan sassauta allon?
hausa
female
2.22
0
phase 1
UT6UX
Zako koma Kano gobe
hausa
male
2.1
0
phase 2
JPKQ0
Karin magana , magana ne da ake yi ma mutum a duhunce.
hausa
male
3.6
0
phase 2
ROPBS
E, a sabon asibitin aka yi masu kaciyan.
hausa
female
2.82
0
phase 2
F624Z
Ana more wannan firijin.
hausa
male
2.34
0
phase 2
UT6UX
E, unguwanni ba su da tsabta.
hausa
male
1.92
0
phase 2
F624Z
Ka taɓa yin wasan kokawa a dandali?
hausa
male
2.64
0
phase 2
05VWN
Majalisar dinkin duniya ta gaya wa ƙungiyar lafiya ta duniya ta magance cutar ƙanjamau
hausa
female
6.42
0
phase 1
LWXI0
ya gama aikin dab'in
hausa
female
1.44
0
phase 2
PJ07Y
Mahaifina ya canza motarsa ​​zuwa sabon salo a makon da ya gabata.
hausa
female
5.7
0
phase 2
LWXI0
Ya saka sabon totur a mashin ɗinsa.
hausa
female
2.1
0
phase 2
UT6UX
Duk sati muna auno magarya a kasuwa.
hausa
male
2.34
0
phase 2
7INXT
Kwandon tumatur ya ƙara kuɗi.
hausa
female
2.28
0
phase 2
92IRM
Ka yi masu barka?
hausa
female
1.92
0
phase 2
V56PD
Akwai wajan kayan sha na nonon Rufaidah a jos
hausa
female
3.24
0
phase 2
3SFN5
Ba ni da kuɗin da zan biya Tara na mako-mako
hausa
male
2.88
0
phase 2
I5VHT
Binta ta rabawa maƙota abincin sallah.
hausa
female
2.7
0
phase 2
XXZ5O
Ladi za je ziyara kogi.
hausa
male
2.34
0
phase 2
MG6A8
Alhaji Musa zai sayo raguna takwas na sallah
hausa
male
3.84
0
phase 2
XXZ5O
Jaririn yana min murmsuhi.
hausa
male
2.16
0
phase 2
UVQVI
Yaushe ka sayi fiza?
hausa
female
1.92
0
phase 2
I5VHT
Ajiye ƙusar man!
hausa
female
1.26
0
phase 2
BAIGL
Za ki saka agogo na zinari in zaki fita
hausa
male
3.06
0
phase 2
WZ1SO
Ofishina a rufe yake.
hausa
female
2.1
0
phase 2
WZ1SO
Gata nan gata nanku shi ne mabuɗin tatsuniya a Hausa. .
hausa
female
4.44
0
phase 2
0S58T
Akwai wasu sababbin shafukan sada zumunta?
hausa
male
3.12
0
phase 2
LWXI0
A birni ake sarrafa shinkafa.
hausa
female
1.92
0
phase 2
I5VHT
An sami zuma da yawa?
hausa
female
1.62
0
phase 2
QZS7J
Aa,ba zabe shi ɗan shugabancin ba,saboda mumunan halin shi.
hausa
female
4.38
0
phase 2
WZ1SO
Akan yi allura ko a sha ƙwayoyi don magance cutar maleriya.
hausa
female
5.04
0
phase 2
92IRM
Habu ya karanta aikin likitanci.
hausa
female
2.76
0
phase 2
E4J10
Zan wanke kwanukan da muka ci abinci da su yau.
hausa
female
3.3
0
phase 2
PJ07Y
Ban san me ya sa auren wata ƙabila ya zama abin ƙyama ba
hausa
female
5.64
0
phase 2
FDAX0
tafiyar ku ba zatayi sauri ba in kin hau jirgin ruwa
hausa
male
2.94
0
phase 2
KKFFH
yaushe Aisha ta zubar da cikin
hausa
male
2.04
0
phase 2
QZS7J
Ana sa ran ci gaban likitanci a cikin magungunan tifod zai ba da ƙarin niyya da ingantattun jiyya.
hausa
female
7.5
0
phase 2
RS1BF
Ina tsammanin na manta alkalami na a cikin dakin gwaje-gwajen sunadarai.
hausa
female
4.44
0
phase 2
43U15
Ta ce wai da gangan ta basu labarin fatalwa
hausa
female
3.36
0
phase 2
V56PD
Karfe shida na yamma za mu tafi.
hausa
female
2.34
0
phase 2
FDAX0
Mutuwa na iya zama na halitta, na bazata ko na ganganci.
hausa
male
3.3
0
phase 2
PJ07Y
Tun ina karama na iya karatun larabci.
hausa
female
3.48
0
phase 2
F624Z
Da yawa karuwai auren dole ya kai su ga haka.
hausa
male
3
0
phase 2
IEEEJ
Babur na iya shiga wurin da mota ba zai iya shiga ba.
hausa
male
6.84
0
phase 1
LWXI0
Sun shuka tattasai a gonar gadon su.
hausa
female
3.12
0
phase 2
MG6A8
Bakowace makaranta ke da gona a ciki ba
hausa
male
3.84
0
phase 2
92IRM
Dattijai suna nuna mana yadda zamuyi nasara a rayuwa.
hausa
female
4.5
0
phase 2
E4J10
Na fi son farin kwan fitila fiye da ja.
hausa
female
3
0
phase 2
V56PD
Bikin bayan jana'izar sun hadɗa da taron jama'a da raye-rayen gargajiya.
hausa
female
5.4
0
phase 2
3SFN5
Akan ba da hakin haihuwa in an haife jariri.
hausa
male
3.06
0
phase 2
92IRM
Kun kule ƙofar jirgi?
hausa
female
2.52
0
phase 2
7INXT
Fasaha da sana'a su ne makomar aiki mai kyau anan gaba.
hausa
female
4.38
0
phase 2
I5VHT
A hutun bana muna sa ran kai wa kawunmu ziyara Bauchi.
hausa
female
4.14
0
phase 2
U07V5
Hanun sa na kan tebur
hausa
male
2.64
0
phase 2
4VVBT
Ana gudanar da bukukuwan addini a wuraren ibada
hausa
female
4.5
0
phase 2
6P3CR
ku gaisa da kawarki!
hausa
female
1.56
0
phase 2
V56PD
Ta hira ne mutane ke iya koyan harshe.
hausa
female
3.18
0
phase 2
120NZ
Yau ne suna bayan haihuwar matar kani na
hausa
male
3.84
0
phase 1
V56PD
Gobe zan yi ma yara na tatsuniya
hausa
female
2.34
0
phase 2
6N67R
Alkabbata ta ɗinku.
hausa
female
2.58
0
phase 2
E4J10
Ni na ci kacici-kacicin da mu ka yi a gida jiya.
hausa
female
3.42
0
phase 2
NPXO5
Manyan ƙabilun da suke Ogun su ne Yarabawa, Igba, Ijebu da Remo.
hausa
female
6.9
0
phase 2
XXZ5O
Ana amfani da kwale-kwale ko jirgin ruwa don ƙetare ruwa.
hausa
male
4.02
0
phase 2
V56PD
Mun ga wurin bauta wa gumaka lokacin da muka je Ogun
hausa
female
3.9
0
phase 2
98RNY
Ɗaliban sashen ilimi za su je aikin koyarwa
hausa
male
3
0
phase 2
RS1BF
Na ce za ku je ku raba magunguna a gidan tsofaffi
hausa
female
3.96
0
phase 2
KKFFH
wani ban gare ne na unguwa suka Fi jamaa da yawa
hausa
male
3.06
0
phase 2
AQ87U
Kina son ki yi rawa?
hausa
male
1.62
0
phase 2
6P3CR
Za'a gyara mata gashin kan ta daga mai kamar maza zuwa na mata
hausa
female
4.02
0
phase 2
O0456
Ya kamata ka na wanke bayan gida a ko yaushe.
hausa
female
3.42
0
phase 2
F624Z
Mutane zasu manta da cutar ebola kuwa?
hausa
male
3.12
0
phase 2
92IRM
Baba ya je masallaci.
hausa
female
2.58
0
phase 2
RS1BF
inason cin semo da miyan egusi.
hausa
female
2.22
0
phase 2
6P3CR
e akwai gidan gajiyayyu bayan layin mu
hausa
female
2.34
0
phase 2
EX3HO
Eh babana shine abin koyina
hausa
male
2.16
0
phase 2
UVQVI
Kuna da maƙwabta a sabon gidanku?
hausa
female
2.76
0
phase 2
GKNOH
Akwai ma'aikatan labirari daban-daban.
hausa
female
3.66
0
phase 2
AQ87U
Kazo muje butik yanzun
hausa
male
2.04
0
phase 2
UVQVI
Ka kunna raɓar ofishinka yau?
hausa
female
2.64
0
phase 2
CYSTJ
La'ana ta same shi, shi ya sa ba zai iya haihuwa ba
hausa
female
4.5
0
phase 1
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
233